Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Mun amince da ingancin rigakafin corona – Kungiyar gwamnoni

Published

on

Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta sake jaddada amincewarta game da ingancin allurar Astra Zeneca ta COVID-19.

Batun dai na cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar Kayode Fayemi na Jihar Ekiti ya sanyawa hannu, jim kadan bayan taron da kungiyar ta gudanar karo na 28 a Abuja.

Sanarwar ta ce gwamnonin sun tattauna ne kan batutuwan da suka shafi kasar, musamman kan batun yiwa al’umma alluran rigakafin COVID-19 da kuma batutuwan da suka shafeta.

A cewar sanarwar Fayemi ya bayyana farin cikin sa kan yadda gwamnonin jihohi suka amince aka fara yi musu rigakafin corona a banar jama’a.

A cewar sa da allurar na da wata illa da tuni ta bayyana ga gwamnonin da aka yiwa da kuma sauran mutanene da suka karba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!