Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun dage zaman majalisa sai bayan bukukuwan Easter – Ahmad Lawan

Published

on

Majalisar dattawan kasar nan ta dage zamanta zuwa ranar 13 ga watan Afrilu, don yin shagulgulan bikin Easter.

Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a jiya Laraba 24 ga watan Maris din 2021 jim kadan bayan kammala zaman majalisar.

A cewar Ahmad Lawan majalisar za ta ci gaba da hutun Ista amma kwamitocin ta za su ci gaba da ayyukan su.

Shugaban majalisar ya kara da cewa, da zarar an dawo daga hutun, kwamitocin za su gabatar da rahotannin da suka tattara a gaban majalisar don dorawa a inda aka tsaya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!