Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun kama wanda ya kashe shugaban jam’iyya a jihar Nassarawa – Gwamna

Published

on

Gwamnatin jihar Nassarawa ta tabbatar da kama wanda ake zargi da kashe shugaban jam’iyyar APC na jihar, chief Philip Tatari Shekwoa a watan Jiya.

Gwamnan jihar Abdullahi Sule ne ya tabbatar hakan, yana mau cewa, wanda ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne.

A cewar sa, wanda aka kama din mai suna Muhammad Usman yana wajen Runfunar ‘yan sandan Jihar da ke garin lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!