Connect with us

Labarai

Mun samar da asibitoci da jami’an lafiya a Saudiyya- NAHCON

Published

on

Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta ce, ta samar da asibitoci da likitoci na musamman domin kula da lafiyar maniyyata har zuwa dawowarsu bayan kammala guanar da aikin Hajjin bana.

 

Shugaban hukumar Farfesa Ismail Abbah Yusif, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da sashin Hausa na Radio France a lokacin jigilar alhazan Farko su dari da sittin daga jihar Nassarawa.

 

Ya kuma ce, matsalolin tsadar manjirgi da kamfaninin jirage ke fuskanta, za su yi duk mai yuwuwa wajen ganin ba ayiwa alhazai karin kudi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!