Connect with us

Labarai

Published

on

Tsoffin yan takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 Peter Obi, da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun sauya sheka zuwa jam’iyar NDC.

 

Jiga-jigan adawar sun karɓi katin jam’iyar ne bayan ficewa daga jam’iyar ADC saboda rikice-rikicen shugabanci da suka ce sun dabaibaye ta.

 

Dukkansu sun karɓi katin NDC ne a hedikwatar jam’iyar.

 

Ana ta hasashen cewa jiga-jigan adawar na son yin takarar shugaban ƙasa da mataimaki, inda magoya bayansu suka ƙaddamar da wata tafiya da suka kira da OK Movement.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!