Labarai
Mun samar da sabbabin dabarun kiyaye faruwar Hadura FRSC
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC, ta ce, ta samar da sabbin dabaru da za su taimaka wajen ci gaba da dakile yawaitar samun haɗura.
Shugaban Hukumar Dauda Ali Biu, ne ya bayyana hakan yayin kaddamar da sabbin motoci da gwamnatin tarayya ta samar wa Hukumar.
Jaridar Solarcebase ta ruwaito cewa Hukumar ta samar da wadannan fasahohi ne domin kare yawaitar afkuwar hadura a fadin Nijeriya.
*
You must be logged in to post a comment Login