Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun shiga yaki da yada labaran bogi – NFF

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta sha alwashin bayar da gudunmowa wajen dakile yada labaran bogi a fadin kasar nan.

Shugaban hukumar Amaju Pinnick ne ya bayyana hakan yayin kaddamar da kwamitin yada labaran hukumar a birnin tarayya Abuja.

Pinnick da ya samu wakilcin mamban kwamitin gudunarwar hukumar Ibrahim Gusau, ya bukaci mambobin kwamitin da su tashi tsaye wajen yaki da yada labaran bogin.

Ya kuma ce babban yaki a yanzu shine ganin an kawo karshe yada labaran bogin tare da tabbatar da sahihan labarai a kafar Internet.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!