Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane 4 sun rasu a fashewar Tukunyar Gas a Sokoto

Published

on

Akalla mutane hudu ne suka rasu sakamakon fashewar wata tukunyar gas a shagon mai aikin walda da ke karamar hukumar Isaa ta jihar Sakkwato.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar DSP Sunusi Abubakar, ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga gidan Talabijin na Channels.

Sai dai ya ce, fashewar ba ta da nasaba da rashin tsaro da ake fama da shi a yankin.

DSP Sunusi ya kara da cewa, ba ya ga mutun hudu da suka rasu, akwai wasu mutum uku da suka jikkata, wanda yanzu haka suna karbar magani a asibiti.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!