Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Na shiga damuwa kafin ƴan Facebook su yarda ni ba “Gardi” ba ce – Safiyyat Abdulhamid Kumasi

Published

on

Matashiyar nan Ƴar Jarida kuma mai wasan barkwaci a Facebook Safiyyat Abdulhamid Kumasi ta bayyana yadda ƴan Facebook suka tilasta mata fitowa fili bayan da aka riƙa yamaɗiɗin cewa ita Gardi ce.

Safiyyan ta ce, bayan zargin da aka yi mata ne ta fito fili a Facebook live domin tabbatarwa jama’a.

Ga cikakkiyar hirarta da Freedom Radio inda ta soma da bada tarihin rayuwarta da yadda ma ta tsinci kanta a dandalin sada zumunta na Facebook.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!