Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

NFF ta nada sabon mai horar da kungiyar Super Eagles

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta nada Emmanuel Amuneke a matsayin sabon mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafar ta.

Amuneke dai tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafar ta Najeriya ne Super Eagles.

Hakan na cikin wata sanarwa da babban sakataren hukumar ta NFF Dakta Muhammad Sanusi ya fitar a ranar Lahadi 7 ga watan Fabrairun 2022.

Ta cikin sanarwar, NFF ta nada mai horar da kungiyar ta Super Eagles na rukon kwarya, Augustine Eguavoen a matsayin mai bawa Amuneke shawara na rukon kwarya.

Haka zalika sanarwar ta ce nada tsohon dan wasan na Najeriya ya biyo bayan tattaunawa da hukumar ta yi da kwamitin gudanarwar kungiyar ta Super Eagles.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!