Connect with us

Bidiyo

Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba – Dr. Maryam Abba

Published

on

Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba - Dr. Maryam Abba

Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki.

Tace kyautatawa ce da maslaha a tsakanin ma’aurata, sai dai tace ita ma bata taɓa yin wankin ba, kuma bata fatan ta yi har a bada.

Ga ƙarin bayanin da ta yi mana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!