Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya

Published

on

Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya

A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure inda tace “da aure da mutuwa duk lokacine, idan lokacina yayi ai zan daga, babu mijinne, ku fito ku aureni, rashin miji ne ya hanani yin aure, kun san maza na wuya yanzu”

Jaruma Maryam Yahaya ta kara da cewa ta cimma nasarori da dama a sana’arta ta film wanda ba zasu irgu ba, kuma babu abinda zata cewa masana’antar fina-finan hausa sai godiya, a bangaren kalubale kuwa Maryam tace babban kalubalen da ta fuskanta shine da farko iyayenta basu amince ta shiga film din ba, a lokacin da ita kuma tana matukar son ganin ta shiga, sai dai a karshe fitaccen jaruminnan Ali Nuhu yaje wurin mahaifinta ya tambayeshi sannan ya barta ta fara film

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!