Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

NITDA ta ci tarar kamfanin Soko Loan naira miliyan 10

Published

on

Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta Najeriya (NITDA) ta saka wa kamfanin bayar da bashin kudi na Soko Loans tarar naira miliyan 10 bisa fallasa bayyanan abokan kasuwancin su.

Mai Magana da yawun hukumar, Hadiza Umar ta ce an kuma dakatar da kamfanin sakamakon wasu korafe-korafen fitar da bayanan ba tare da amincewar abokan kasuwancin ba.

Hadiza Umar ta kuma ce kamfanin ya gaza yin aikin da ya dace a cikin Dokar Kare Bayanai ta Najeriya (NDPR) kamar yadda NITDA ta aiwatar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!