Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Shigar da ba ta dace ba: LMC ta ci tarar Heartland

Published

on

Kamfanin shirya gasar League ta Najeriya LMC ya sakawa kungiyar kwallon kafa ta Heartland tara bisa saba ka’idoji da dokokin wasa.

Kungiyar dai tayi amfani da rigunan da babu sunan kungiyar babu lambobi kuma babu baje yayin karawarsu da Montin of Fires a filin wasa na Agege dake jihar Lagos.

LMC ya nemi Heartland ta biya kudin jan kunne naira dubu dari tare da kudin tara naira miliyan daya na saba dokokin wasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!