Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

NNPC: Za mu iya sanya Naira biliyan 12 ne kacal a asusun tarayya a watan Yuni

Published

on

Kamfanin mai kasa (NNPC) ya shaidawa gwamnatin tarayya da gwamnonin kasar nan dalilan da ke sanyawa ba ya sanya kudade masu yawa a asusun tarayya.

 

Kamfanin NNPC ya kuma alakanta lamarin da biyan kudin tallafin man fetur da ya ke yi.

 

A cikin wata wasika da shugaban kamfanin na NNPC Malam Mele Kyari ya rubutawa gwamnonin, ta ce, biyan kudaden tallafin mai shine ya cinye mafi yawa na kudaden da kamfanin ke samu.

 

Kamfanin NNPC ya kuma ce a watan Yuni zai iya sanya naira biliyan goma sha biyu da miliyan dari tara da sittin da shida ne kawai a asusun tarayya idan ya biya kudin tallafin mai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!