Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Osinbajo na jagorantar taron majalisar tattalin arziki ta Internet

Published

on

Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo na tsaka da jagorantar taron majalisar tattalin arziki karo na 2 ta kafar Internet, a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Ana dai gabatar da taron ne daga ofishin mataimakin shugaban kasa da ake kira da Yellow Room.

Daga cikin wadanda suka halacci taron akwai minister kudi Hajiya Zainab Ahmad Shamsuna da kuma gwamnoni da aka hange su ta Internet din.

Ban karbi ko sisi a hannun Magu ba – Osinbajo

Sarkin Daura yace Oshinbajo na da biyayya

Bisa al’ada dai cikin kundin tsarin mulkin kasar nan Mataimakin shugaban kasa shi ne shugaban majalisar tattalin arzikin wanda kuma aka saba gudanarwa a duk wata.

Kamfanin dilancin labaru na kasa ya rawaito cewar, ana shirya taron ne don tattauna yadda za’a tsara tare da tafikar da tattalin arzikin kasa a matakan gwamnatoci 3.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!