Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce dari bisa dari ta goyi bayan duk wata karrama wa da za a yiwa wanda ake zaton ya lashe zaben...
Ministan ayyuka, samar da wutar lantarki da gidaje Babatunde Fashola, ya ce; za ayi gyara na wucin gadi a gadar mahadar titunan Mowo da ta hada...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci attorney Janar kuma ministan shari’a Abubakar Malami ya tsara dokar da zata mayar da ranar 12 ga watan Yunin kowacce...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana goyon bayan sa kan shirin gwamnatin tarayya na yiwa ma’aikatan hukumar fasakauri ta kasa Kwastam karin albashi domin...
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa, ta ce; ba gaskiya bane cewa fursunoni sun fasa gidan yarin garin Minna a makwan jiya. A cewar...
Jam’iyyar PDP ta ce munafunci ne kawai ya sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ayyana ranar goma sha biyu ga watan Yuni a matsayin ranar dimukuradiya....
Hatsaniya ta barke a majalisar dattawa a jiya biyo bayan gabatar da sakamakon rahoton kwamitin kula da hukumar zabe ta kasa INEC kan tantance mutanen da...
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bukaci masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar gina makarantun masu bukata ta musamman a fadin kasarnan don saukaka...
Hukumar kula da harkokin Lantarki ta kasa NERC ta ce za ta sake nazartar tsarin yadda masu amfani da wutar ke biyan kudin wutar a fadin...
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar da wata kungiya ta yi na bayyanawa ‘yan-kasa adadin kudaden da aka kashewa shugaban kasa...