Rundunar Sojin kasar nan ta ce akalla mayakan Boko Haram 32 ne suka mika wuya ga jami’an Sojin bayan da suka ajiye makamansu a Jihar Borno....
Shugban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen da ake sace kudi a kai ajiya wajensu su gaggauta sakin kudaden ga kasashen da aka sato daga cikinsu...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin...
Wata babbar kotun tarayya da ke Lagos ta ba da umarnin mallakawa gwamnatin tarayya wani fili da ke unguwar Lekki a jihar Lagos, mallakin tsohuwar ministar...
Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da...
Dantakarar gwamnan jihar Ekiti a jam’iyya APC Segun Oni ya shigar da wata kara gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja inda yake kalubalantar tsayar da...