Hukumar shirya jarabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afirka WAEC, ta ce; nan ba da dadewa ba, za ta gudanar da jarabawar GCE zagaye na 2....
Hukumar gudanarwar hukumar kwastam ta yi karin girma ga wasu manyan jami’an hukumar 1997. Haka kuma ta kuma amince wasu manyan jami’an na kwastam hudu su...
A yau ne jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kammala zaben shugabanninta na kananan hukumomi da aka fara a karshen makon da ya gabata jihohin Najeriya...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya ja hankalin ‘yan-siyasar Jihar Kaduna da su kaucewa yada kalaman batanci da kiyayya, a maimaikon hakan...
Shugaban majalisar dattijai Abubakar Bukola Saraki, ya bada tabbacin marawa hukumar EFCC baya, da nufin inganta hukumar ta hanyoyin daban-daban, don yakar cin hanci da rashawa....
A ranar 8 ga watan Mayun shekarar 1945 nahiyar Turai da Amurka da Canada suka yi bikin samun galaba a yakin Duniya na biyu da suka...
Rundunar Sojin kasar nan ta sanar da cewa ta ‘yantar da fiye da mutane dubu guda daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram. Wannan na kunshe ne...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Dambatta da ke nan Kano ta dakatar da mukaddashi kuma mai rikon kwaryar shugabancin karamar hukumar Alhaji Musa Sani Dambatta na...
Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin da ‘yan bindiga suka kai a wani kauye da ke yankin karamar hukumar birnin Gwari a jihar Kaduna...
A ranar 7 ga watan Mayun shekarar 2007 ne tsohon Shugaban kasa marigayi Umar Musa ‘Yar-a-Adua ya bar kasar nan domin ziyartar kasashe bakwai, kuma ziyararsa...