Wani hafsan sojin kasar nan ya musanta cewa ‘yan matan Sakandaren Dapchi da mayakan Boko-Haram suka sace a baya-bayan nan an boye su ne a wani...
Hukumar kula da harkokin Wutar Lantarki ta kasa NERC ta baiwa kamfanonin rarraba Lantarkin wato DISCOs guda 11 wa’adin kwanaki 120 domin aiki da sabuwar nau’rar...
A ranar 28 ga watan Maris din shekarar 1963 ne Sarkin Kano na goma sha daya a Daular Fulani marigayi Alhaji Sir Muhammadu Sunusi na daya...
Wani shaida a karar da hukumar EFCC ta shigar gaban babbar kotun tarayya da ke Ikoyin Jihar Lagos Tosin Owobo, ya shaidawa Kotun cewa an gano...
Wasu Mutane da dama sun kamu da cutar Amai da Gudawa da matsanancin Ciwon ciki da Kumburin jiki a garin Panda dake yankin karamar Hukumar Albasu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dakatar da wasu jami’an ta 205, sakamakon aikata laifuka daban-daban yayin zaben shekarar 2015. Shugaban hukumar na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci shugabannin jam’iyya mai mulki da ta sake nazartar matakan da zai baiwa dukkanin shugabannin jam’iyyar karin wa’adin shugabanci jam’iyyar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta fafata da takwararta ta kasar Serbia a wani wasan sada zumunci wanda za su yi ranar Talatar...
Wata cuta da har kawo yanzu ba a kai ga gane kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar mutane 8 a garin Dungurawa da ke yankin...
Cibiyar horas da Matasa sana’o’in dogaro da kai ta Abacha Youth Centre da ke nan Kano, ta bayyana rashin bibiya da yin tsari kan Matasan da...