

Ƙungiyar Lauyoyi ‘yan asalin jihar Kano ta maka Shugaba Bola Tinubu da Mai Ba da Shawara kan Tsaron Ƙasa NSA, Mallam Nuhu Ribadu, a kotu kan...
Hukumar bayar da ruwan sha ta jihar Kano, ta ce rashin kuɗi a hukumar ne ya sanya ta gaza mayar da ma’aikatan wucin gadi zuwa matsayin...
Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar ciyo bashin Naira sama da Naira tiriliyan 17, domin cike gibi a kasafin kuɗin shekarar 2026, saboda karancin kudaden shiga idan...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bada umarni ga mai bada shawara kan harkokin Tsaro na ƙasar nan, Malam Nuhu Ribadu, da ya tabbatar da...
Kungiyar masu kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najriya ta zargi Hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN, da karya dokokin ƙungiyar ma’aikata, tare da...
Rundunar Battaliyan Sojoji na 8 Division a kasar nan sun kashe shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto kamar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta tsare tsohon Ministan Shari’ar kasar nan , Abubakar Malami, saboda gaza cika sharuddan Beli da...
A yau ne dokar hana yara amfani da shafukan sada zumunta ta fara aiki a Austiraliya. Firaministan ƙasar Anthony Albanese, ya bayyana dokar a...
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin inganta tsaro tare da bada kariya ga al’ummar jihar a wani mataki na kara farfado da walwalar jama’a na harkokin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kudurinta na haɗa hannu da kungiyoyin wayar da kan al’umma domin ƙara faɗakarwa kan hanyoyin kare kai daga kamuwa da ciwon...