

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. A hukuncin da kotun ta yanke...
Farfesa a fannin shari’a Chidi Odinkalu, ya ce kundin shari’ar kotun ɗaukaka ƙara da ke tabbatar da nasarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ba kuskuren rubutu...
Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje ya yi alhini bisa rasuwar darakta masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Aminu Surajo Bono. Hakan na ƙunshe ne...
Ƙudurin dokar kasafin kuɗin baɗi, da gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin jihar Kano. Ƙudurin ya...
Kungiyar Mata masu katin Zabe na ƙasa reshen Kano ta ce tana goyon bayan hukuncin da kotu ta yanke kan zaben gwamnan Kano na zaɓen 2023...
Shirin Yanci da Rayuwa na Wannan Makon 20/11/2023 tare da Aisha Bello Mahmud. Latsa adireshin da ke kasa domin sauraren cikakken shirin https://www.youtube.com/watch?v=ydCPfkxJAoI
Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti,...
Ya kamata Yan jam’iyyar APC ku ji tsoron Allah, kada ku ci hakkin talakawa. Engr. Muhammad Kabir Musa magoyin bayan jam’iyyar NNPP ne ya bayar da...