

Manoma da dama a nan jihar Kano na ci gaba da kokawa kan matsalar da suke fuskanta na rashin gurin aje kayan amfanin gonar su da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da bayar da kudin garatuti ga ma’aikatan gwamnati da suka kammala aiki su dubu biyar, inda gwamnan...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da gano wani waje da ake zargin ana sauya buhunhunan kayan tallafin rage raɗaɗin da Gwamnatin ke rabawa ga al’umma A...
Tawagar rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyaye da kuma ‘yan uwan marigayi Salisu Rabiu da akafi sani da Salisu Player dake...
Kwamishinan yaɗa labaran Jihar Kano Baba Halilu Ɗan tiye ya bayyana hakan a yau 30 ga watan Nuwamba 2023 a zaman majalisar zartarwa na 9 Yayin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ƙara inganta alaƙar aiki tsakanin jami’an tsaron ƙasar nan da ma’aikatan yaɗa labarai domin samar da ingantaccen aiki da tabbatar...
Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta ko kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya janyo tashin hankalin da...
Rundunar yan sandan jahar Kaduna ta cafke wani jami’inta da ake zargi da harbin wasu fasinjoji ,mace da namiji a cikin Baburin Adaidaita sahu ( Keke...
Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Jami’an da ke aiki a...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen tashar Freedom Radio Kano, ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata...