Al’ummar Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su game da raɗe-raɗen da ake yi na cewa shugaban ƙasar Bazoum ya ƙauracewa kwana a fadar...
Ƴan sanda sun kama tsohon kwamishina aiyuka da raya birane na jihar Kano Engr Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya jim ƙaɗan bayan kammala tattaunawarsa da gidan talabijin...
‘Yar wasan kasar Australia Ashleigh Barty ta zama ta farko data kai ga wasan karshe na gasar Australian Open bayan shekaru 42 bayanda ta samu galaba...