Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA, ta ce tana neman dakataccen kwamandan sashin yaƙi da miyagun ayyuka da ke aiki a...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta amince da dawo da dokokin gudanarwar kasuwannin Muhammadu Abubakar Rimi da Singa. Dawo da dokokin zai bada dama domin yi...
Tsohon dan wasan gaba na kasa Najeriya da Kano Pillars Gambo Muhammad ya zama mataimakin mai horarwa a tawagar Sai Masu Gida. Gambo Muhammad ya koma...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta zama zakara a shekarar 2022 a gasar cin kofin kungiyoyin kasashen duniya na FIFA Club World Cup. A karon farko...
Rahotannin da Freedom Radio ta samu daga garin Kafur na jihar Katsina sun ce wani matashi ya sha guba har yace ga garinku saboda soyayya tsakaninsa...
‘Yan sanda a kasar Brazili sun kama wani mutum da ake zargi da yin kutse har mada sace kudi da suka kai yawan Dala dubu ar’ba’in...