

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin rufe layukan wayar da ba a hade su da lambar NIN ba. Umarnin zai fara aiki daga yau Litinin...
Wata kotu a Kano ta yankewa wani matashi hukuncin dauri da bulala sakamakon samunsa da laifin satar baburin Adaidaita sahu. Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta...
An haifi marigayi Alhaji Muhammad Adamu Dan kabo a ranar 4 ga watan Afrilun shekarar 1942 a karamar humar Kabo ta jihar Kano. Inda yayi karatun...
Rahotanni daga karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun tabbatar da cewa a yanzu an gano maboyar yan bindiga a yankin. Shugaban karamar hukumar ta Tsafe...