

Kwamitin gwamnatin Kano mai aikin tsaftace tashoshin mota da kasuwanni, wuraren taruwar jama’a da kuma yaƙi da kayan maye, ya ƙwato tarin miyagun ƙwayoyi da gurɓattu...
Rundunar sojin kasar nan, ta ce dakarunta sun daƙile wani hari da yan tada kayar baya na ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Auno...
Hukumar Tsaron farin kaya ta DSS ta yi da gargadin tsaro ga rundunar ‘yan sandan jihar Kwara kan yiwuwar kai wani sabon hari a kauyen Gbabe...
Babban Hafsan Tsaron kasar nan , Janar Olufemi Oluyede, ya ce za a tura rundunar sojoji ta musamman zuwa Jihar Kwara da wasu sassan Jihar Neja...
Gobara ta kone shaguna 10 a kasuwar Kafin Maiyaki da ke Karamar Hukumar Kiru a jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa, gobarar ta tashi ne...
Aƙalla mutane 66 ne suka mutu a wani hari da mayaƙan ƙungiyar ADF mai suka kai kan jama’ar yankin Irumu na gabashin jamhuriyyar Demokradiyyar Congo mai...
Gwamnatin Jihar Kwara ta musanta rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa wani ɗan bautar ƙasa ya rasa ransa sakamakon kamuwa da zazzbin Lassa,...
Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da tura dakaru na musamman zuwa jihar Filato domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da kuma fuskantar sabon ɓarkewar hare-haren rashin tsaro...
Cibiyar yaki da ta’addanci ta Najeriya NCTC karkashin jagorancin ofishin mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan tsaro tare da hadin gwiwar kasar Burtaniya sun kara karfafa...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa halin tsaron Najeriya ya ƙara tabarbarewa a cikin shekara guda da ta gabata, sakamakon hare-hare da aka rika kai wa...