

Hukumar shirya gasar cin kofin kwallon kafar firimiya ta Najeriya LMC ta ce Kano Pillars za ta ci gaba da wasa a filin wasan ta na...
A yau Lahadi 24 ga Oktoban shekarar 2021 da muke ciki za’a buga wasan hamayya mafi kayatarwa a duniya tsakanin Barcelona da kuma Real Madrid karawar...
Hukumar HISBAH ta jihar Kano ta ce, a wata mai kamawa ne sabuwar makarantarta ta koyar da zamantakewar aure za ta fara aiki. Babban Kwamandan hukumar...
Rundunar ‘yansandan jihar Jigawa ta sanar da sauya lokacin rubuta jarabawar daukar aikin sababbin Jami’anta. Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar DSP Lawan Shisu Adam...
Hukumar kula da gidaje gyaran hali ta ƙasar nan ta ce fursunoni 837 da ke jiran shari’a sun tsere Abolongo lokacin da wasu ƴan bindiga suka...
Lamba daya ‘yar kasar Birtaniya Ashleigh Barty, ba za ta samu damar kare kambun gasar WTA da ta lase a shekarar 2019 ba, sakamon killace kanta...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Napoli dake kasar Italiya Luciano Spalletti, da kyaftindin kungiyar Dries Mertens sun ce dan wasan kungiyar kwallon kafa ta...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari gidan gyaran hali na Abolongo da ke garin Oyo. Ƴan bindigar sun...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan ta sanar da sake dawo da zirga-zirgar jiragen daga Abuja zuwa Kaduna. Wannan na zuwa ne awanni...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Erling Haaland zaiyi jinyar raunin da ya samu. Mai horara da kungiyar, Marco Rose ne ya...