

Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana shirin ƙaddamar da dandalin sada zumunta a internet na ƙashin kan sa. Samar da dandalin zai mayar da hankali...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamna Sanata Rabi’u Musa kwankwaso murnar zagayowar ranar haihuwar sa. Gwanduja ya taya shi murna ne...
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce, shi da kan sa ya miƙa kan sa ga ofishin hukumar yaƙi da cin hanci da...
Tsohon Kwamishinan ma’aikatar ayyuka Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan sarauniya ya ce har yanzu Alhaji Ahmadu Haruna Zago ne halastaccen shugaban jam’iyyar APC a Kano. Ɗan sarauniya...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari na wata ganawar sirri da shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a Villa da ke Abuja. Tun da fari dai Recep Tayyip...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya musanta raɗe-raɗin cewa an kama shi. Muhyi ya ce bai aikata wani laifi ba,...
Ƙungiyar masu fasahar haɗa magunguna ta ƙasa ta ce, duk wani magani da aka haɗa shi, sai an fara gwada shi a kan dabbobi kafin mutane....