

Kungiyar kwallon kafa ta Al Sadd dake kasar Qatar, ta ce Barcelona ta biyata dukkanin kudaden da suka kamata, domin daukan mai horar da ‘yan wasan...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 143 wajan gyara filin wasa na Obafemi Awolowo dake jihar Ibadan. Ministan matasa...
Cibiyar kula da yanayin dausayin kasa ta Najeriya, ta horas da ma’aikatan gona da manoma kan tafiyar da yanayin kasa a Najeriya. Yayin bada horon shugaban...
Da tsakiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a kamfanin da ke sarrafa shinkafa a unguwar sharaɗa da ke Kano, wanda yayi sanadiyyar lalata injin da...