

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta amince da fara amfani da nau’in allurar rigakafin zazzabin cizon sauro na Malaria, nau’in allurar da ke matsayin irinsa na...
Wata mata ta kwarawa kishiyar ta tafasasshen a jiki. Hafsah Isa mai shekaru 21 wadda kuma ita ce amarya a gidan ta kwarawa kishiyar ta Daharatu...
Gwmnatin tarayya za ta sanya dokar ta ɓaci da kuma tsaurara matakan tsaro a jihar Anambra gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a yi a ranar...
Da tsakar ranar Laraba wata babbar motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano. Babbar motar ta yi taho mu gama...
ƙungiyar masu kiwon kifi ta ƙasa rashen jihar Kano ta ce babban kalubale da ta ke fuskanta bai wuce rashin samun abincin kifi da aka sarrafa...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA da ta mayar da hankali wajen...