Gwamnatin Taliban a kasar afghanistan ta samar sa sabon tsarin karatu, wanda ya haramtawa mata yin karatu tare da maza, wanda hakan na nufin za’a raba...
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da kuɓutar da ɗaliban Makarantar Sakandiren Kaya, da ke ƙaramar hukumar Maradun a jihar, da ƴan bindiga suka sace makonni biyu...
Gwamnatin jihar Kano, ta bada umarnin cewa daga ranar Lahadi, ba za’a ƙara sayarwa ko bayar da hayar gida ko fili ba a faɗin jihar, ba...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohamed Salah ya zura kwallo ta 100 a gasar premier din kasar Ingila cikin wasanni 162 da...
Ƙwararren ɗan jarida anan Kano Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ya ce, ko kusa ko alama bai ga wani cin zarafin aikin jarida da a kai a...