Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Sokoto United ta dauki sabon mai horarwa

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Sokoto United ta dauki Mohammed Mohammed a matsayin sabon mai horar da tawagar.

Tsohon mataimakin mai horar da tawagar Gombe United, Mohammed zai Jagoranci tawagar ta Sokoto United a sabuwar kakar wasanni mai kamawa ta 2021/22.

A karshen watan Satumba za’a gudanar da zabe a hukumomin wasanni na Najeriya-Sunday Dare

Sokoto United na daga cikin kungiyoyin da za su fafata a gasar Ƙwararru ta kasa aji na daya wato NNL, a Kokarin da take na neman tikitin zuwa gasar Firmiyar Najeriya ta NPFL,shekara mai kamawa ta gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!