Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta gano ma’aikatan bogi sama da 45 da suke aiki a hukumar. Shugaban hukumar...
Babban jojin ƙasa mai shari’a Tanko Muhmmad ya buƙaci a gabatar masa da bayanan hukunce-hukuncen shari’o’i masu cin karo da juna da aka zarta a kotunan...
Gwamnatin jihar Borno ta fara shirin dawo da ƴan jiharta da ke gudun hijira a jamhuriyyar Nijar. Gwamnatin jihar ta aika da tawagar jami’anta zuwa garin...
Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga al’umma kan a rage yawaita buɗe masallatai domin magance rabuwar kan musulmi. Majalisar ta bayanna...
Jarumin fina-finan Hausa Falalu A. Ɗorayi, ya ce aƙalla mutane bakwai ne suka karɓi addinin musulunci sanadiyyar fim ɗinsu. Da yake zantawa da Freedom Radio,...