

Da yammacin jiya ne gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da shugabannin kungiyoyi masu zaman daban-daban kan abinda ke faruwa a kasar nan na zanga-zangar...
Daliban da ke rubuta jarrabawar kammala babbar sakandire ta NECO a kasar nan, sun koka kan yadda aka fitar da sanarwar dage jarrabawar a ranar Larabar...
Hukumar gyaran titina ta Kasa (FERMA) ta ce zata ci gaba da shinfida sababbin tituna tare da gyaran titinan da suka lalace a fadin Kasar nan....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ga baiken mutanen dake tayar da zaune tsaye a kasar da cewa suna da wata boyayyiyar manufar da suke so su...
Hukumar yaƙi da fataucin bil-adama ta ƙasa NAPTIP, ta ce iyaye ne ke bayar da babbar gudunmawa wajen azabtar da ƙananan yaransu ta hanyar tura su...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta kaddamar da sabon mai horaswa dan kasar Faransa Lione Emmanuel Soccia da wasu ‘yan wasa 9 da zasu wakilceta...
Zakaran dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo ya kara kamuwa da cutar Corona karo na biyu a cikin wata guda. Ronaldo dai ya...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Everton Carlo Ancelotti ya bada hakuri kan raunin da dan wasan Liverpool Virgil van Dijk ya samu a karawarsu...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles ta dawo mataki na 32 a duniya a cikin jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar...