

A daren jiya Litinin ne hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano wato KAROTA ta kwashe kayayyakin ƴan kasuwar sayar da kujeru da kayan katako...
‘Yan wasan kasar Tunisia biyu Ferjani Sassi da Seifeddine Khaoui sun kamu da cutar COVID-19. An gudanar da gwajin cutar ne kan ‘yan wasan bayan fafatarwar...
Dan wasan gaban kasar Brazil Robinho ya sake komawa kungiyar ta farko Santos da ya bari yayin da yake tasawa a fagen wasan kwallon kafa yana...
Aisha Sani Bala Wani bincike da kwararru a fannin kiwon lafiya na hukumar lafiya ta duniya suka gudanar a shekarar 2013 ya gano cewa fiye da...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta ce za a kara yi wa daukacin tawagar ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles gwajin cutar...
Masana a fannin kiwon lafiya sun alakanta yawaitar samun zazzabin cizon sauro da yanayin damuna, wanda a ko wace shekara a kan samu yawaitar jama’a da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga suka kai yankin Gudum Hausawa da ke garin Bauchi...
Babbar Kotun Jihar Kano mai zamanta a sakatariyar Audu Bako karkashin jagorancin mai sharia Aishatu Rabi’u Danlami, ta zartarwa wasu matasa guda uku hukuncin dauri bayan...
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce aza harsashin gina Jami’a mai zaman kanta da kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a wa Iqamatus Sunnah ke kokarin yi...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane tara a kauyen Kadai a karamar hukumar Giwa, a wanni kadan bayan da suka kai wani...