

Daga Fatima Muhammad Adamu A kwana kwanan nan ne, shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatinsa ta rika ciwo bashi daga kasashen ketare...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Masana kan tattalin arziki sun bayyana cewa a halin da ake ciki a yanzu tattalin arzikin kasar nan bai hau kan farkin...
Daga Aisha Sani Bala Wani ma,aikacin jinya a asibitin koyarwa na Aminu Kano Gambo Isa Muhammad,ya bayyana irin yarda suke kula wa da Marasa lafiya dama...
Gwamnatin tarayya ta ce za’a kammala aikin shimfida layin doga na jiragen kasa da ya tashi daga Lagos zuwa birnin Badin daga na zuwa watan Disamabar...
Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tabbatarwa ‘yan Najeriya da suke kasuwanci a kasar Ghana cewa zasu samu cikakken tsaro a kasar ta yayin gudanar...
Rundunar sojin kasar ta ce dakarun ta na Operation Hadarin Daji sun kashe ‘yan tada kayar baya da ke boye a kauyen Kwiambana a jihar Zamfara...
Gwamnatin tarayya ta aikewa majalisaar dokokin kasar nan kudirinta na sake bude sabuwar hukumar yaki da cin hanci da rasahawa a fadin kasar nan. Ministan Shari’a...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar kano SEMA ta ce dole ne sai masu hannu da shuni sun shigo cikin hukumar don bada tallafi ga wadanda...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a yanzu haka mutane 26 ne suka rage masu fama da cutar Corona a Jihar, kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Jihar...
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya sanya hannu kan dokar da aka yi wa kwaskwarima ta hukunta masu aikata laifin fyade musamman ma ga kananan yara....