Gamayyar jami an tsaro karkashin kwamishinan ‘yansandan Kano Habu Ahmad sani sun fara zagayawa tashoshin zabe dangane da zabubbukan da za a sake gudanarwa a wasu...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishinanta Cp Habu A. Sani, na sanar da al’ummar Jihar Kano cewa, hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC...
Gwamnatin jihar Kano tace tuni ta bayarda kwangilar gina Asibitoci a dukkannin sabbin masarautin jihar Kano hudu wadanda zasuci gadaje dari hudu domin bunkasa harkar lafiya...
Daga Nasiru Salisu Zango farfesa Babagana Umara Zulum shine Gwamna da yanzu ya zama zakaran gwajin dafi a cikin gwamnonin Nigeria. Kokarinsa da jajircewarsa wajen kare...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta karrama wakilin Freedom Radio a jihar Kaduna Abubakar Jidda Usman matsayin Dan Jarida mafi kwazo wajen kawo rahoton aikin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai ziyara ga hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa a jiya Laraba Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh Muhammad Haroun Ibini...
Yayin da aka shiga fargaba a Kano tun bayan bullar zazzabin Lassa, likitoci sun yi kira da a kwantar da hankali domin dukkan mutanen da ake...
Har yanzu labarin matashin nan Suleiman Baba Yaro da ya tsinci dami a kala bayan soyayyar social media, da ta zame masa sanadin kulla alakar I...