

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, ya taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara a kotun koli na jaddada Kujerar sa a matsayin zababben...
Babbar kotun shari’ar musulunci karkashin Mai sharia Ustaz Sarki Yola a Kano tayi umarni da a tono wata gawa da aka binne ba daidai ba. Mai...
Sarkin masauratar al’ummar Benin Oba Ewuarin Ogidigan na biyu ya ja hankalin al’ummar masarautar Edo mazauna Kano da su himmatu wajen kawo cigaban ta fuskar tattalin...
Babban jojin kano Justice Nura Sagir Umar ya sanya ranar 27 ga wannan watan domin sauraron martanini rashin hurumi a kunshin shariar da Alh Bashir usman...
Kungiyar karfafawa mutane gwiwa don shiga harkokin dimokradiyya ta jihar Kano tace dimokuradiyya diyya a Najeriya na fuskantar barazana musamman a hannun kowacce jam’iyya mai mulki...
Sabbin sarakunan 4 da suka hada da Rano da Karaye da Gaya da Karaye sun kai ziyarar taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara ta tabbatar...
Mai martaba Sarkin Karaye Dr Ibrahim Abubakar na II, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rubanya aikin da take yi na bunkasa jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnati jihar Kano tace nan da makwanni biyu zata maye gurbin ma’aikatan lafiya dake Asibitin Murtala Muhammad wadanda suka yi ritaya da kuma wadanda suka mutu...