

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewar, nan bada jimawa ba zata aike da kudirin doka ga majalisar dokoki ta jihar don fafa shirin bada ilimi kyauta...
An dai fara gudanar da bikin ranar abinci ta duniya a shekarar 1945, da nufin wayar da kan al’umma a fadin duniya, irin matakan da suka...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyana cewa za ta gudanar da wani gagarumin taron adduoi daga ranar 25 zuwa 30 ga wannan wata...
Kotun Majistret da ke unguwar Rijiyar Zaki a nan Kano, karkashin jagorancin mai sharia Aminu Usman Fagge, ta baiwa jamian yan sanda umarnin baiwa malamin nan...
Babbar kutun tarraya dake da zama a gyadi-gyadi dake nan Kano karkashin jagoranci me shari’a lewis Allgoa ta dage sauraran shari’ar da ake zargin wasu mutune ...
Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 15 10 2019 tare da Ibrahim Ishaq Dan uwa Rano. Download Now A yi sauraro lafiya
Jarumar wasan kwaikwayon nan Surayya Aminu wadda akafi sa ni da Rayya a shirin film din Kwana Casa’in ta bayyana cewa ita fa a zahiri ba...
Cikin wani sautin muryar tattaunawar waya ta juramin fina-finan Hausa Isa A. Isa ya bayyana cewa jarumar nan da ta yi fice a shafukan sada zumunta...
An dai fara bikin ranar ne a shekarar 2008, don fadakar da al’umma mahimmancin da wanke hannu da sabulu ko sindarin da zai kashe kwayoyin cuta...
Mai martaba sarki bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya ja hankalin Al’ummar kasar nan da su maida hankali wajen taimakawa jami’an ‘yan sanda. Mai martaba sarkin...