

Shugaban kungiyar masu bukata ta musamman ta kasa reshen jihar Kano Injiniya Musa Muhammad Shaga yace rabon da a taimaki kungiyar su wajen gudanar da ayyukanta...
Da safiyar yau ne jami’an tsaron filin jirgin saman Malam Aminu da ke nan Kano suka cafke wata mata mai matsakaicin shekaru dauke da jariri dan...
Kungiyar tallafawa mata da sana’o’in dogaro da kai wato Women’s Organization for Relief and Empowerment, (WORE) wadda mai dakin sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II, Hajiya...
Tsohuwar mataimakiyar babban kwamandan Hisbah na jihar Kano, kuma shugabar kungiyar mata musulmi ta Africa wato (AMWA) Malama Halima Shitu Abdulwahab ta bayyana cewa babu wata...
Mai dakin sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II, Hajiya Maryam Muhammad Sanusi ta bayyana cewa ya zama tilas a magance cin zarafin cikin gida dake faruwa...
Sama da Fursunoni arba’in da hudu ne zasu fara karatun Firamare a gidan gyaran hali dake Goron Dutse a jihar Kano. Shugaban hadakar kungiyar masu Koyarda...
Jahar Kano na da daliban makarantun sakandare da suka haura dubu dari bakwai. Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandire na jahar Kano Dr Bello Shehu...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Tun lokacin da aka kammala zaben shekarar bana a fadin tarayyar Najeriya ,hankula suka ta’allaka ga mutanen da suka lashe zabe a kowanne mataki, kama daga...
Download Now A yi sauraro lafiya.