

Tubabbun ‘yan bindiga a jihar zamfara sun mika mutanen da suka yi garkuwa da su mutum 372 tare da bindigogi 240 ga shirin wanzar da...
Attorney Janar na kasa kuma Ministan shari’a Abubakar Malami da sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Muhammed Adamu da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta lalata kwalaben barasa sama da dubu dari da casa’in da shida da dari hudu, wanda ta kama a...
Arewacin kasar nan bai taba neman ballewa ba -Bashir Tofa Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami’iyyar NRC Alhaji Bashir Usman Tofa ya ce yankin Arewa...
NEMA zata maye gurbin motocin da rikicin shi’a ya lalata Hukumar agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce, zata kashe Naira milliyon dari biyu don sayen...
An gano littattafai masu shekara Dubu a Kano Ma’ajin cibiyar Abdullahi Mai Masallaci dake nan Kano Dr. Baba Uba Ringim ya bayyana cewa cibiyar tana da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Dakta Folashede Yemi-Esan a matsayin mai rikon mukamin shugabar ma’aikata ta tarayya. Dakta Folashade Yemi Esan ta maye...
Babban bankin kasa CBN yace za’a fara aiwatar da shirin Cash less a dukkanin kasar nan daga watan Maris din shekara ta 2020. Babban bankin kasar...
Download Now Ayi sauraro lafiya.
Download Now Ayi sauraro lafiya.