Kamfanin mai na kasa NNPC ya biya abokan huldar sa wato manyan kamfanonin mai na kasa da kasa kudaden ariya dala biliyan daya da rabi. ...
Ma’aikatan a bangarin man fetur da isakar gas sun shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kaucewa dukkanin shawarwarin da za’a bas hi wanda ka iya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada tabbacin gwamanatin sa baza ta gajiya ba wajan kwato ragowar yan matan chibok dake tsare a hannun yan boko haram....
Mai rikon mukamin daraktan ayyukan na hukumar tace fina-finai ta kasa NFVCB Mrs Bola Athar ta ce hukumar ta kwace fina-finan batsa da wasu su Karin...
Daya daga cikin Dattijan Naheriya Malam Abdurrahman Umar Dikko ya ce, amfani da manyan bindigu da ‘yan ta’adda ke yi wajen aikata ta’asa a kan manyan...
Ministan tsaron Najeriya Burgediya janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ce, furicinsa na cewa wasu daga cikin masu rike da Masarautun Gargajiya a jihar Zamfara...
Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar ya ce, akwai bukatar masu rike da sarautun gargajiya su hada hannu da shugabannin makiyaya domin dakile rikici tsakanin makiyaya da...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ba gaskiya bane cewa hare-haren da jiragen yakin ta ke kaiwa a jihar Zamfara yana karewa ne akan fararen hula....
Kudan zuma sun kashe wani babban jami’in hukumar yaki da fasakwauri ta kasa, CUSTOM, mai suna Abba Abubakar. Rahotanni sun ce Abba Abubakar wanda jami’in...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gudanar da wani taro kan lamuran tsaro a fadar Asorok da manyan hafsoshin tsaro na kasar nan. Ana dai sa ran...