Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce, takama masu satar mutane suna garkuwa da su a yankin arewacin Najeriya guda 93. Mai magana da yawun rundunar DCP...
Gwamnatin tarayya ta ce nan bada dadewa ba, za ta bai wa jihohi kason karshe na kudaden Paris Club da ya kai sama da naira biliyan...
Majalisa zartaswa ta amince da fitar da Naira Billiyan 27 don sayan buhu-hunan Gero da kayayaykin wuta lantarki da kuma gyara wasu daga cikin Titunan...
Gwamnatin tarayya ta gargadi tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP da su daina kada gangar yaki. Ministan yada labarai da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta kama wasu mata guda hudu wadanda suke karnukan farautar ‘yan bindiga ne a jihar. A cewar rundunar, ‘yan...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, CITAD ta yi kira ga fasinjojin jirgin sama da su rinka isa filin jirgin sama kan lokaci don...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta saki sakamakon jarabawar UTME da dalibai suka rubuta a watan jiya na Afrilu....
A yau juma’a ne 10 ga watan Mayu 2019 shugaban hukumar HISBA ta jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya mika takardar ajiye aiki daga shugabantar...
Kotun daukaka kara dake Abuja ta soke daukaka karar da dakataccen babban jujin kasar nan Walter Onnoghen ya shigar gaban ta. Kotun ta ce karar an...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bukaci manyan hafsoshin tsaron Najeriya da su kara jajircewa wajen tabbatar da cikakken tsaron rayuka da dokiyoyin al’umma. Muhammadu Buhari na...