Connect with us

Siyasa

PDP ta tabbatar da janye shirin komawar Gwamnan Bauchi zuwa jam’iyyar APC

Published

on

Jam’iyyar PDP a Jihar Bauchi ta tabbatar da janye shirin komawar Gwamnan jihar Bala Abdulkadir Muhammad jam’iyyar APC.

Shugaban PDP na jihar, Sama’ila Burga ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai, inda ya ce matakin ya biyo bayan rashin cimma matsaya kan muhimman sharudda tsakanin bangarorin biyu.

Ya ƙara da cewa a yanzu hankalin jam’iyyar ya koma kan duba wasu hanyoyin siyasa da za su fi dacewa da muradun ‘ya’yanta da magoya bayanta.

Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da sauye-sauyen siyasa a matakin jihohi, lamarin da ke nuna yadda ake sake fasalin kawance da dabarun jam’iyyu gabanin zabukan 2027.

AYG

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!