Connect with us

Siyasa

Peter Obi ya tabbatar ficewa daga jam’iyyar ADC

Published

on

Tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan  a zaɓen 2023 na Jam’iyyar LP, kuma jigo a jam’iyyar ADC ta haɗaka, Peter Obi ya tabbatar ficewa daga jam’iyyar.

 

Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a shafin sa na X a yau, Peter Obi ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon rigingimun cikin gida dana Kotu  da suka dabaibaye jam’iyyar.

 

Haka zalika  ya ce rigimar da ya yi ƙoƙarin guje wa a tsohuwar jam’iyyar sa ta LP, ta sake kunno kai a cikin sabuwar jam’iyyar da ya shiga ta ADC, a yanzu haka.

 

Obi ya ce  ya ɗauki matakin ne ba don wani shugaba ko jigo a cikin ADC ya ɓata masa rai ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!