Connect with us

Siyasa

Fantami ya yi watsi da sansanci kan takarar gwamna a jihar Gombe

Published

on

Farfesa Isa Ali Pantami ya yi watsi da sasancin da aka yi kan fitar da Jamilu Gwamna takarar Gwamnan jihar Gombe a jamiyyar APC

 

Wata sanarwa daga bangaren masu goyon bayan Isa Ali Ibrahim Pantami ta bayyana rashin amincewa da abin da suka kira “nadi” domin tsayar da dan takarar Gwamna a jihar Gombe, tana mai cewa hakan ya saba da tanadin dokar zabe ta Nijeriya. 

 

Sanarwar da aka wallafa a shafin Pantamin na Facebook, ta jaddada cewa babu sahihin sasancin consensus sai idan dukkan masu neman takara sun amince a rubuce su janye, idan ba haka ba dole ne jam’iyya ta koma zaben fidda gwani kai tsaye.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!