Manyan Labarai
Rahoto : Gwamnatoci su samar da ilimi a Najeriya – Kungiyar KASOSA

Kungiyar Daliban makarantar Sakandiren kimiya dake garin Dawakin Tofa KASOSA aji na 1992 tayi kira ga gwamnatoci a matakai daban-daban dasu kara azama gami da mayar da hankali wajen bunkasa fanin ilimi a kasarnan.
Shugaban kungiya Dakta Hamza Muhammad ne ya bayyana hakan yayin taron kungiya na Shekara-Shekara da aka gudanar a cibiyar horas da ma’aikata dake Dutsen Jihar Jigawa.
Ku saurare rahoton wakilimu Sadeeq Nafiu Chamo a cikin jeran rahotannin mu da zai a labarun na gaba.
You must be logged in to post a comment Login