Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Ranar cutar hanta ta duniya

Published

on

Ranar 28 ga watan Yulin ko Wacce shekara aka ware domin tunawa da masu fama da larurar ciwon hanta ta duniya da aka fi sani da Hepatitis.
Hukumar lafiya ta duniya WHO ce dai ta ware ranar 28 ga watan Yulin kowacce shekara domin tunawa da masu fama da larurar, wadda aka fara tun daga shekara ta 2010, shekaru 14 da suka gabata.

Taken ranar ta bana shine “aiki tukuru ba tare da jan kafa ba wajen kira domin gaggauta kawo karshen cutar”.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!