Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ranar Juma’a mai zuwa za’a yi sallah babba – Sarkin musulmai

Published

on

Mai alfarma sarkin musulmai Alhaji S’ada Abubakar na III ya ayyana ranar Juma’a mai zuwa 31 ga watan Yulin da muke ciki a matsayin ranar da za’a yi sallah babba.

Alhaji Sa’ad Abubakar na III ya kuma bukaci dukkanin musulmai da su yi sallar idi a masallatan Juma’a na kusa da gidajen su.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da shugaban kwamitin bada shawarwari na harkokin addinin musulunci na majalisar koli na addinin musulunci farfesa Sambo Junaidu ya fitar a jiya Alhmis ya yin da aka rabawa manema labarai a birnin Sokoto.

Sanawar ta kara da cewar, mai alfarma sarkin musulmai na cewa kasancewar ana fama da cutar COVID-19,akan haka ne ya shawarci musulmai da dakatai da limamai da su gudanar da sallar Idi a masalatan su na sallar Juma’a

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!